Shirin Labaru da Al’amuran Yau da Kullum a Nijeriya. Shirin na yau ya ƙunshi Labaru, da waiwayen manyan kanun labaru na jaridu da kuma tattaunawa a kan ƙurar da ta taso a kan alaƙar da ake zargi a tsakanin fitaccen ɗan sandan Nijeriya DCP Abba Kyari da kuma shahararren ɗan damfara Ramon Abbas da aka fi sani da Hushpuppi
Barka Da Hantsi Nijeriya (Hausa): EP 8 –
Shirin Labaru da Al'amuran Yau da Kullum a Nijeriya. Shirin na yau ya ƙunshi Labaru, da waiwayen manyan kanun labaru...
Discussion about this post