A wannan shiri namu na biyar, Bello Hamza ya jagoranci tattatauna ne a kan batun yadda aka fadi a jarabawar share fagen shiga jami’a wato JAMB ta shekara 2021, wanda dalibai suka rubuta kwanakin baya, yadda aka fadi jarabawar ta ba masana tsoro, lamarin ya kuma zama abin tattaunawa da sharhi daga masana da masu sharhin akan al’umurrar yau da kullum. Ana dora alhakin lamarin a kan matsaloli da dama. Ku shiga ku saurari yadda Sabo Ahamad Kafin-Mai-Yaki da Idris Aliyu Daudawa suka warware zare da abawa.
Thanks for listening.
Discussion about this post